Koyar da yara ilimin Bitcoin
A yunkurin mu na ya da ilmin #Bitcoin ga alummar Hausa mun kaddamar da wani aji domin koyawa...
Muna sauƙaƙa Bitcoin cikin Hausa tare da darussan bidiyo, podcast, darussan al’umma, da tallafi ga masu farawa. Bude walat, tura BTC, da koyon tsaro — mu yi shi tare





Kalli bidiyo ko saurari podcast

Bude wallet, ka ajiye ƙaramar sats

Raba ilimi ga dangi da abokai
Bitcoin kudin dijital ne wanda zaka riƙe a walat ba tare da banki ba.
Fara da ƙananan kudi, bude wallet, ka koyi tsaro, sai ka siya daga exchange mai aminci.
Bitcoin tsaro ne idan ka bi matakan kariya (seed phrase, 2FA). Ka guji rabawa ko ajiya a wuri ba daidai ba
Ba mu bada shawarar zuba jari ba. Muna koyar da ilimi da tsaro.
Shiga Telegram channel namu: https://t.me/bitcoinhausa
A yunkurin mu na ya da ilmin #Bitcoin ga alummar Hausa mun kaddamar da wani aji domin koyawa...
Kaddamar da ilimin Bitcoin na yara kyauta. A zamanin yau, Bitcoin da kuɗin zamani (cryptocurrency) suna ƙara samun karɓuwa a duniya. Yara...