Muna bayar da ayyuka da kayan koyarwa don kowane mataki: masu farawa, masu amfani, da shugabannin al’umma



Yadda ’yan kasuwa zasu fara karɓar Bitcoin (QR, POS, pricing).

Bitcoin kudin dijital ne wanda zaka riƙe a walat ba tare da banki ba.
Fara da ƙananan kudi, bude wallet, ka koyi tsaro, sai ka siya daga exchange mai aminci.
Bitcoin tsaro ne idan ka bi matakan kariya (seed phrase, 2FA). Ka guji rabawa ko ajiya a wuri ba daidai ba
Ba mu bada shawarar zuba jari ba. Muna koyar da ilimi da tsaro.
Shiga Telegram channel namu: https://t.me/bitcoinhausa