Bitcoin Hausa

Koyar da yara ilimin Bitcoin

A yunkurin mu na ya da ilmin #Bitcoin ga alummar Hausa mun kaddamar da wani aji domin koyawa yara ilimin akan bitcoin da fasaharsa a harshen Hausa.

Kaddamar da ilimin Bitcoin na yara kyauta.

Kaddamar da ilimin Bitcoin na yara kyauta. A zamanin yau, Bitcoin da kuɗin zamani (cryptocurrency) suna ƙara samun karɓuwa a duniya. Yara ma suna da muhimmanci a cikin wannan tafiya, domin su ne gobe. Wannan shi ne dalilin da ya sa Bitcoin Hausa tare da Fucha Academy suka haɗu domin shirya wani ajin musamman mai taken “Bitcoin for Kids – Bitcoin ga Yara”. Wannan […]