Koyar da yara ilimin Bitcoin
A yunkurin mu na ya da ilmin #Bitcoin ga alummar Hausa mun kaddamar da wani aji domin koyawa yara ilimin akan bitcoin da fasaharsa a harshen Hausa.
A yunkurin mu na ya da ilmin #Bitcoin ga alummar Hausa mun kaddamar da wani aji domin koyawa yara ilimin akan bitcoin da fasaharsa a harshen Hausa.
Kaddamar da ilimin Bitcoin na yara kyauta. A zamanin yau, Bitcoin da kuɗin zamani (cryptocurrency) suna ƙara samun karɓuwa a duniya. Yara ma suna da muhimmanci a cikin wannan tafiya, domin su ne gobe. Wannan shi ne dalilin da ya...