Bitcoin Hausa

Services

Abubuwanmu

Abubuwan Da Muke Yi

Muna bayar da ayyuka da kayan koyarwa don kowane mataki: masu farawa, masu amfani, da shugabannin al’umma

Podcast a Hausa

Podcast a Hausa

Sauƙaƙen labarin Bitcoin, darussa, da tambayayoyi da amsoshi akan Bitcoin

Bitcoin Basics Courses (4 modules)

Bitcoin Basics Courses (4 modules)

Saiti na farko don fahimtar wallet, seed phrase, da ajiya

Community Workshops

Community Workshops

Taron gari, makaranta da kasuwa don wayar da kai.

Telegram Price Bot (Hausa)

Telegram Price Bot (Hausa)

Sanarwa akan Farashin Bitcoin da hausa

Kid’s Bootcamp (Summer Class)

Kid’s Bootcamp (Summer Class)

Shirin kwanaki 4 ga yara 7–16, wasa da ilimi.

Business Onboarding (for Merchants

Business Onboarding (for Merchants

Yadda ’yan kasuwa zasu fara karɓar Bitcoin (QR, POS, pricing).

Security Clinic

Security Clinic

oyon tsaro: 2FA, seed phrase, da safe custody.

FAQ

Tambayoyi

Bitcoin kudin dijital ne wanda zaka riƙe a walat ba tare da banki ba.

Fara da ƙananan kudi, bude wallet, ka koyi tsaro, sai ka siya daga exchange mai aminci.

Bitcoin tsaro ne idan ka bi matakan kariya (seed phrase, 2FA). Ka guji rabawa ko ajiya a wuri ba daidai ba

Ba mu bada shawarar zuba jari ba. Muna koyar da ilimi da tsaro.