Bitcoin Hausa

About Us

Muryar Bitcoin ga Hausawa — Ilimi, ’yanci, da makomar kudi.

Bitcoin Hausa

Bitcoin Hausa wata ƙungiya ce mai zaman kanta, mai nufin wayar da kan Hausawa game da Bitcoin da yadda za a iya amfani da shi don samun ’yancin kudi. Mun fahimci cewa yare babban cikas ne, don haka mun kawo duk darasi cikin Hausa.

Muna samar da podcast, bidiyo, darussan aji, community workshops, da kayan koyarwa da suka dace da rayuwar Hausawa. Manufarmu ita ce: kowa ya iya fara da ƙaramin adadi kuma ya koya yadda zai rike kaddararsa da tsaro.

Manufofinmu

Sauƙi

Sauƙi

Lorem ipsum dolor sit amet, consect adipiscing elit, sed do eiusmod tempor incidiunt ut labore et dolore magna aliqua

Aminci

Samun dama

Ilimi mai amfani.